Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Sama da daliban makaratun firamare milya tara suke amfana da shirin ciyarwa da gwamnatin Buhari ke gudanarwa a fadin tarayya, ministar walwala da jin dadi.
Jami'an hukumar yan sanda a jihar Kano sun samu gawar wata mata da ake zargin mijinta ya kulleta cikin daki tsawon kwanaki uku a jihar Kano. Hotunan ba kyau.
Kungiyar Lauyoyin Jihar Bauchi, ta bi sahun takwararta ta jihar Jigawa wajen fasa halartar taron gangamin yanar gizon da uwar kungiyar ta shirya makon gobe.
Bayan watanni biyar, Gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufa'i, ya dage dokar hana Sallolin khamsu-salawati da zaman coci a fadin jihar. Daily Trust ta ruwaito.
Kwamitin fadar shugaban kasa da aka nada domin binciken dakataccen shugaban hukumar hana almundahana EFCC, Ibrahim MustaphaMagu, ta bada shawara a sallami Magu.
Wasu yan kasar Nijar uku sun shiga hannu a karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto sakamakon safarar makami da fasa kwabri, kakakin hukumar tsaro ya bayyana.
Kungiyar Lauyoyin Najeriya, shiyar Jihar Jigawa, ta yi barazanar fasa halartar taron gangamin yanar gizon da uwar kungiyar ta shirya sakamakon janye gayyata.
Hukumar yan sandan jihar Katsina a ranar Alhamis ta damke wani Insfekta na hukumar shiga da fice (Immigration) tare wasu biyar da shanun sata 164 ranar Alhamis.
Gwamnatin tarayya ta ce tana hada kai da manyan kamfanonin da ke gudanar da bincike kan rigakafin cutar Korona a fadin duniya.Ministan Lafiya, cewar Dr Osagie.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari