Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Ana gobarar yanzu haka a tashar ruwan Beirut, babbar birnin kasar Lebanon, yan makonni bayan mumunar tashin sinadarin Bam, Ammonium Nitrate, da yayi sababi.
Yan bindiga sun kai farmaki garin Tungan Maje, waje-wajen birnin tarayya Abuja, inda sukayi awon gaba da mutane da ba'a san yawansu ba har yanzu amma akalla 20.
Mazauna Nahuce a jihar Zamfara sun yi kuma yadda lamarin rashin tsaro ya koma kauyuka da garuruwan karamar hukumar Nahuce a jihar, jaridar HumAngle ta ruwaito.
Wani shararren malamin addinin Musulunci, Sheikh Murtala Bello Sokoto, ya caccaki shugaba Muhammadu Buhari kan matsalar rashin tsaro da ya addabi Najeriya.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta siffanta sukan da jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) da dan takarar shugaban kasarta a zaben 2019, Atiku.
Shugaban Alkalan Najeriya, Alkali Tanko Mohammed, zai rantsar da Alkalai 85 domin zama akan kararrakin zabukan gwamnan da za'a gudanar a jihar Edo da Ondo.
Mazauna garin Abuja sun yiwa wani jami'in hukumar kiyaye a hadura hanyoyin Najeriya watau FRSC, dukan tsiya saboda haddasa hadarin da yayi a kan hanya a garin.
Dakarun Sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka dan bindigan da aka dade ana nema ruwa a jallo, Terwase Akwaza, wanda aka fi sani da 'Gana' tare da yaransa.
Kotun ladabtar da Likitoci a Najeriya ta kama Likitoci biyu - Iyoha Joseph da Mukaila Oyewumi Oladipo - da laifin sakaci wajen kula da wani jariri mai Peace.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari