Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Sarkin Bichi, Nasir Ado Bayero

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Sarkin Bichi, Nasir Ado Bayero

Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Asabar, ya karbi bakuncin mai martaba Sarkin Bichi, Nasiru Ado Bayero, a fadar shugaban kasa Aso Villa dake birnin tarayya Abuja.

Hadimin Buhari kan sabbin kafafen yada labarai, Bashir Ahmad, ya bayyana hakan a shafinsa na Tuwita.

Bashir yace: "A yau shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Sarkin Bichi, a masaukinsa dake fadar shugaban kasa, Abuja."

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Sarkin Bichi, Nasir Ado Bayero
Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Sarkin Bichi, Nasir Ado Bayero Hoto: @BashirAhmaad
Asali: Twitter

Asali: Legit.ng

Online view pixel