
Author's articles







Amb. Aminu Wali da Sanata Bello Hayatu Gwarzo su na rikici da Shehu Wada Sagagi a kan shugabancin PDP. Wannan rigima ta jawo kowane bangare sun yi zabensu dabam

Tsohon Ministan ilmi ya ce har da doya aka saida domin ya tsaya takara a APC. Mutane 3100 su ka ba Chukwuemeka Nwajiuba gudumuwa, a ciki har da wani manomi.

‘Dan takarar Gwamnan Kano, Muaz Mahaji ya yi alwashi ba zai bada kudi domin a tsaida shi ba, ya ce Gwabnatin da za suyi ba ta shi bace da iyalinsa kurum ba ce.

Gwamna Aminu Masari ya bayyana cewa al’ummar Jihar Katsina sun ga bala’in ‘yan bindiga, a cikin mummunan tashin hankalin da aka shiga matsananciyar wahala.

Za a ji cewa Jam'iyyar PDP ta ayyana Sanata Ahmed Babba Kaita a matsayin Ɗan Takarar daya Lashe Zaɓen Fidda Gwani na Shiyyar Daura a Ƙarƙashin jam'iyar adawar.

Hon. Shehu ABG bai iya samun tikitin 2023 ba a PDP. Hakan ta sa ya ajiye maganar rabawa masu zaben ‘dan takara N2.5m da ya yi masu alkawari a Kaduna ta Arewa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari