Jihar Zamfara
Kungiyar kwadago reshen jihar Zamfara ta fada yajin aiki gadan-gadan sanadiyara rashin cika alkawurra da kuma yarjejeniyar da kungiyar ta kulla da gwamantin jih
Gwamnatin Zamfara ta nuna aniyarta ta fara sake gina hanyar Gusau zuwa Birnin Gwari mai kilomita 132.7 wanda ke kan iyaka da jihar Kaduna ta hanyar Dansadau.
Kungiyar Kwadago wato NLC sashin jihar Zamfara ta bagwamnatin jihar wa’adin kwanaki 21 kan ta biya ma’aikatan jihar hakkokin su ko ta shiga yajin aiki.
Rahotanni daga kwamishinan kananan hukomi na jihar Zamfara, Alhaji Muttaka Rini ya bayyana cewa, Allah ya karbi ran sarkin Tsafe wanda wasu kan ce 'Yan doton T
NAIJ.com ta samu labarin cewa da yake fitar da martanin a madadin gwamna Yari, jami'in hulda da jama'a na kungiyar gwamnonin Nijeriya Abulrazq Barkindo, ya ce
Akalla bindigogi 1000 ne wasu yan daba, masu kora shanu da yan banga suka sallamar a shirin da gwamnatin jihar Zamfara da sashe soja 1 ta shirya ajihar Zamfar.
Wasu gungun yan bindiga tare da barayin shanu sun mika wuya tare da mika makamansu ga dakarun rundunar sojan kasa a jihar Zamfara, tare da ajiye dimbin makamai
Wata karuwa ta ci kafar kare bayan an zarge ta da shafa wa a kalla maza 500 cutar kanjamau a jihar Zamfara ta kuma gudu bayan yan Hisbah sunyi yunkurin kama ta.
Mutanen da yanbindigan suka sace su fiye da arabain akan hanyarsu ta zuwa kasuwa ranar Jumaar da ta gabata
Jihar Zamfara
Samu kari