Jihar Zamfara

An sace wani dan kwangilar kasar China a Zamfara
An sace wani dan kwangilar kasar China a Zamfara
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Wasu 'yan bindiga da ba'a gano ko su wanene ba sun sace wani dan kasar China mai suna Ren Dajun a kusa da wata ma'aikatar ban ruwa dake kauyen Amumu a karamar hukumar Bakura na jihar Zamfara. Dajun ma'aikaci ne a wata kamfanin kas