Jihar Zamfara
Gwamnan jihar Zamfar, Abdulaziz Yari, ya bayyana niyyarsa ta tsayawa takarar Sanata da zai wakilicin yammacin Zamfara a majalisar dattijai. Da yake ganawa da manema labarai yau, Litinin, a Gusau, gwamna Yari y ace zai yi takarar
Masarautar Anka a jihar Zamfara ta bayyana cewar zata hade kauyukan Fulani dake tarwatse a sassan masarautar domin magance yawaitar hare-hare da ake kaiwa mazauna rugar Fulani da kananan kauyuka. Sarkin Anka, Attahiru Ahmad, ya ce
Mataimakin gwamnan jahar, Ibrahim Wakkala ne ya sanar da haka a ranar Talata, 28 ga watan Agusta a garin Gusau, a yayin taron masu ruwa da tsaki a al’amuran zabe game da batutuwan da suka shafi kammala aikin rajista.
NAIJ.com ta ruwaito Daramola ya sanar da haka ne a ranar Lahadi, 26 ga watan Agusta, inda yace Sojojin rundunar sun mayar da hankulansu ne wajen lalata duk wani sansanin yan bindigan, a haka ne suka kashe mutum 30 bayan wasu hare
Bayan kwashe watanni suna zaune a sansanin 'yan gudun hijira, al'ummar jihar Zamfara sun fara komawa gidajensu saboda sojoji da sauran jami'an tsaro sun fara cin galaba kan 'yan bindigan da suka adabi jihar. Mukadashin direktan ya
Jami'an sojin Najeriya na hadin gwiwa ta Operation Sharan Daji da ke yakar 'yan bindiga a jihar Zamfara sunyi nasarar damke wasu 'yan bindiga mata guda biyu tare da wasu 'yan bindiga 50 a jihar. Wannan sanarwan ta fito ne daga bak
A yau, Asabar, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyarar bazata ga rundunar dakarun soji ta "Ofireshon Sharan Daji, Dirar Mikiya" dake aikin da 'yan ta'addar da suka hana jihar Zamfara zama lafiya. Buhari ya kai ziyarar ne
Zainab da Mijinta na daga cikin akalla mutane dubu ashirin da suka rasa matsuguninsu sakamakon hare haren yan bindiga da yayi kamari a yankunan kananan hukumomin Maru, Maradun, Zurmi, Shinkafi da Anka, duk a jihar Zamfara.
Sakamakon matsalar tsaro da ta dabaibaye jihar Zamfara, musamman hare haren yan bindiga dadi, kiyasi ya nuna akalla mutane dubu uku ne suka rasa ransu, tare da asarar dukiya ta naira biliyan goma sha bakwai lamarin ya haifar.
Jihar Zamfara
Samu kari