Yan Fashi Da Makami
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta damke wasu gagararrun 'yan bindiga shida da suka addabi karamar hukumar Dutsinma ta jihar. An samu shanu 130 da tumakai.
Sakamakon harin da 'yan bindiga suka kai garin Sokoto wanda yayi ajalin rayuka 70, wata kungiyar 'yan jihar Sokoto ta yi kira ga gwamnati a kan ta dauki mataki.
An samu ‘Yan fashi biyu da za su bakunci gidan lahira ta hanyar rataya a Jihar Osun. Ana jiran a sa-hannun gwamnan Osun, a rataye marasa gaskiyar har barzahu.
An yi garkuwa da shugaban kungiyar kiristoci na jihar Nasarawa (CAN), Bishop Joseph Masin. Tsohon sakataren kungiyar ta kasa, Yohanna Samari ne ya tabbatar.
A Najeriya, garkuwa da mutane don karbar kudin fansa ya zama ruwan dare a sassan kasar nan. An yi garkuwa tare da karbar kudin fansa daga dubban jama'a a kasar.
Dakarun soji sun kai harin ne a karkashi atisayen nan mai taken HADARIN DAJI. Jawabin ya bayyana cewa, "rundunar sojojin sama a karkashin atisayen HADARIN DAJI
Hedkwatar tsaro ta Najeriya ta ce rundunar Operation Hadarin Daji ta halaka sama da 'yan bindiga 200 a ruwan bama-baman da ta dinga musu a Zamfara da Katsina.
A kalla 'yan bindiga 50 ne suka tsinkayi garin Yankara da ke karkashin karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina a ranar Asabar da ta gabata, sun sace amarya.
Gwamna Matawalle ya bayyana hakan ne ranar Asabar a Gusau, babban birnin jihar Zamfara, yayin da ya ke jajantawa jama'ar wasu kauyuka a kan harin da 'yan bindig
Yan Fashi Da Makami
Samu kari