Yemi Osinbajo
Tafiyar Buhari: Farfesa Osinbajo ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a yau (Hotuna)
Sai dai ko da yake Osinbajo ya jagoranci zaman, amma ba shi da hurumin darewa kujerar da aka ware ta don zaman shugaban kasa Muhammadu Buhari, sai dai an hange shi yana zaune a kujerar dake gefen ta Buhari, kujerar da ya saba zama
Yabon gwani ya zama dole: Gwamnan PDP ya yabawa aikin Buhari
Za ku ji cewa Gwamnan Jihar Abia ya yabawa mulkin APC. Okezie Ikpeazu yace a duk rana ta Allah sai an ba ‘Yan makaranta abinci. Bayan nan. Gwamnan yace an kuma yi wata-da-watanni a wasu Yankunan ba a dauke wuta ba.
Da dumi: Shugaba Buhari ya halarci daurin auren diyar Osinbajo a Abuja, kalli kayatattun hotunan
Shugaba Buhari ya halarci taron daurin waliman daurin auren diyar mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo; Damilola Osinbajo da Oluseun Bakare a yau Asabar, 17 ga watan Maris, 2018. Shugaba Buhari ya halarci wannan taro ta
Yemi Osinbajo
Samu kari