Amurka
Kasar Amurka ta tallafawa Najeriya da wani ginin katafaren asibiti da darajarsa ta kai $1.3m. Tuni aka bude asibitin a babban birnin tarayya Abuja ranar juma'a.
Tubman, 'yar gwagwarmayar yaki da cinikin bayi, za ta maye gurbin tsohon shugaban kasar Amurka, Andrew Jackson, wanda tarihi ya nuna ya taba mallakar bayi a bay
Duk da cewa mulkin tsohon Shugaban Amurka Donald Trump cike ya ke da abubuwa masu janyo cece-kuce, akwai Amurkawa da suka yaba da irin jagorancin da ya yi wa ka
Farfesa Soyinka, mai lambar yabo ta kwazo na musamman a fagen iliminsa, ya bayyana tsohon shugaba Trump a matsayin mutum mai kyamar bakar fata da nunawa bakin
Mun kawo jawabin Donald Trump na karshe a tarihi a matsayinsa na Shugaban kasar Amurka. Donald Trump ya fadawa Masoyansa ‘Zamu dawo’, ko me yake nufi da hakan?
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi afuwa ga wasu mutane sama da 100; ciki har da mawaki Lil Wayne a ranarsa ta karshe a fadar shugabancin kasar Amurka.
Za a kaddamar da Joe Biden na jam'iyyar Democrat, a matsayin wanda zai gaji Donald Trump a ranar Laraba, 20 ga Janairu. Za a rantsar da shi a matsayin shugaban
An yi zargin cewa Dold Trump ya tunzura mabiyansa inda suka tayar da tarzoma a kasar Amurka, ta hanyar kai wa majalisa farmaki kafin a rantsar da Joe Biden.
Wata sabuwar annobar korona ta sake bayyana a wasu jihohi takwas a kasar Amurka. Kwayar cutar mai suna Corona Virus B117 ta fi koronar baya harbuwa da wuri.
Amurka
Samu kari