Siyasar Amurka
Gwamnatin Amurka ta rattafa hannu kan takardan yarjejeniyar taimakon $2.1 billion ga Najeriya domin taimaka mata wajen farfadowa daga annobar COVID-19 da kuma.
Mataimakiyar shugaban kasar Amurka, Kamala Harris ta kafa tarihi a yayin da ta zama mace ta farko a duniya da ta samu karfin ikon shugabancin kasar Amurka.
Gwamnan jihat New York ta kasar Amurka, Andrew Cuomo, ya yi murabus daga mukaminsa biyo bayan matsin lambar da yake sha saboda zarginsa da neman mata a jihar.
Tsohon shugaban kasar Amurka ya maka kamfanonin Fcebook, Twitter da Google bisa take hakkinsa na fadin albarkacin baki. Ya nemi kotu ta sa a janye dakatar dashi
Shugaban Amurka, Joe Biden, ya tattauna da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da sauran shugabannin duniya 39 a taron koli kan canjin yanayi wanda aka fara yau.
Shugaban kasar Amurka, Joe Biden, a ranar Alhamis ya sanar da korar jakadun kasar Rasha 10 daga Amurka a yayin da kasar ke aiwatar da sabbin matakan hukunci bay
Yayin hawa jirgin sama, shugaban Amurka ya ci tuntube har sau uku yana faduwa kasa warwas. Daga bayyanar bidiyon, aka fara zargin da alamun shugaban na Amurka
Kasar Amurka ta bayyana cewa ta shirya tsaf domin tallafawa Najeriya a yakin ta da masu tada kayar baya a kasar. Kasar tace, dama tana goyon bayan Najeriya.
A makon nan hugaban kasar Amurka ya ba haifaffar Najeriya mukami a Gwamnatinsa. Enog Ebong ta taba aiki har ta zama mataimakiyar Darekta kafin ta bar USTDA.
Siyasar Amurka
Samu kari