Siyasar Najeriya
Tshohuwar matar tsohon shugaban kasar Najeriya na farko a wannan jamhuriyar Cif Olushegun Obasanjo mai suna Taiwo ta bayyana ra'ayin ta na cewa ko kusa ba ta fatan shugaban kasar Najeriya na yanzu ya sake tsayawa takara a 2019.
Mr. Ibanga Etang, hadimin gwamnan jihar Akwa Ibom, Udon Emmanuel ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Cikin watannin da suka shude, mai taimakwa gwamnan na musamman a harkokin zabe, Mr. Chris Okorie shima ya canje sheka daga PDP zuw
Mutane sun fara shakkun alkaluman kudaden da aka kwato ne, tun daga abinda mai rikon mukamin shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta (EFCC) Ibrahim Magu ya ce: sun yi nasarar kwato Naira Bilyan 739, da kuma abinda minista
Kwanan nan mu ka ji cewa Najeriya ta fi karfin irin su Rasha a wajen yawan jama’a. Yanzu maganar da ake yi Najeriya na daf da zama kasa ta 5 wajen tarin al’umma a Duniya. Mutanen Najeriya sun doshi mutum miliyan 200.
Wani jigo a jam'iyyar APC, Prince Tony Momoh, a ranar Talata, yace shine ya shawo kan shugaba Muhammadu Buhari ya sake shawara kan tsayawa takarar zabe bayan rashin nasarar da yayi a 2011, ya kara da cewa babu lokacin da Buhari ya
Tun a ranar 21 ga watan Fabrairun shekarar da ta gabata ne hukumar hana yiwa tattakin arziki zagon kasa ta EFCC ta shigar da karar tsohon gwamnan har gaban kuliya bisa zargin sa da aikata laifin almundahana ta Naira biliyan 11.
Manyan 'ya'yan jam'iyyar da suka hada da shugabanninta da zababbun gwamnoni da 'yan majalisu daga jihohi sun halarci taron. Manyan 'yan jam'iyyar da suka halarci taron sun hada da masu neman jam'iyyar ta tsayar takarar shugaban ka
Mai kamfanin sadarwa na Daar PLC, Raymond Dokpesi, yayi korafi akan sunansa da aka saka cikin jerin sunayen wadanda suka saci kudaden gwamnatin tarayya kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito. A takardar da ya aikawa Ministan L
Tsohuwar Sanata kuma diya ga tsogon shugaban kasa Obasanjo, Dr. Iyabo Obasanjo ta rubuta wasikar mayar da martani ga Obasanjo kan wasikun daya rubuta inda yake sukar shugaba Muhammadu Buhari. Ga wasu muhimman abubuwa guda shida da
Siyasar Najeriya
Samu kari