Siyasar Najeriya

Muna nan daram a APC – Mambobin sabuwar PDP (nPDP)
Breaking
Muna nan daram a APC – Mambobin sabuwar PDP (nPDP)
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

Alhaji Kawu Baraje, shugaban mambobin jam’iyyar PDP da suka canja sheka zuwa APC kafin zaben 2015, y ace ba zasu fice daga jam’iyyar APC ba kamar yadda rahotanni ke bayyanawa ba. Ya bayyana haka ne yau, Litinin, ga manema labarai