Siyasar Najeriya
A cigaba da wannan dambaruwa ne, tsagin ‘ya’yan jam’iyyar PDP da suka koma jam’iyyar APC (nPDP) sun bayyana janyewa daga tattaunawa da shugabancin jam’iyyar APC, su na masu bayyana cewar har yanzu akwai mugun nufi a kan ‘yan nPDP
Shi dai Sanata Shehu Sani ya yi suna wajen tara gashi akansa, wanda aka fi sani da Ciko ko Afro da harshen Turanci, tun fiye da shekaru 15 da suka gabata, don haka gashin ta zama wata alama ta gane Sanatan a duk inda ya shiga.
A yau, Lahadi, ne hukumar ‘yan sanda ta bayyana cewar wasu daga cikin wadanda ta kama dangane da batun fashin bankunan garin Offa sun ambaci sunan Saraki da na gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed, a matsayin mutanen dake daukar
A yau ne hukumar ‘yan sanda ta aike da takardar gayyata ga shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, bayan wasu gungun ‘yan fashi da aka kama sun bayyana cewar Saraki na daga cikin mutanen da suke yiwa aiyukan ta’addanci. Hukuma
Hukumar 'Yan sandan Najeriya ta fitar da sunayen wadanda su kayi nasarar cin jarrabawar tantancewa na farko da akayi, cikin mutane 37,000 da suka rubuta jarrabawar guda 5,253 kadai su kayi nasara. Hukumar Yan sandan ta umurci wand
Dan majalisar mai wakilcin mazabar Chanchaga a majlisar wakilai ya kuma shawarci shugaba Buhari akan mayar da hankali da bayar da kulawa wajen ci gaba da yakar rashawa, ta'addanci gami da tsageranci da kuma habaka tattalin arziki.
Ina bukatar ku (matasa) ku fito ku zabe mu idan lokacin zabe ya zo. Zan tallafa muku ku mallaki miliyoyi: za ku rika fitar da madara da nama kuna sayar wa a kasashen waje; za ku rika tuka mota kirar Marsandi a maimakon a dai-daita
Wakilin al’ummar Kano ta tsakiya a majalisar dattawan Najeriya, kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi barazanar kawar da gwamnan jihar Kano, Abdullahi Gandue, kamar yadda NAIJ.com ta jiyo.
Shahararren mawakin siyasar nan da aka fi sani da Dauda Kahutu Rarara, sanar da cewa nan bada jimawa ba zai kira taron manema labarai, domin ya sanarwa da jama'a matsayinsa akan zargin da ake yi masa na cewar yayi sama da fadi...
Siyasar Najeriya
Samu kari