Siyasar Najeriya
Jam'iyyar APC na da adadin mambobi 54 a majalisar dattijai kafin gudanar da zaben maye gurbi na ranar Asabar, 11 ga watan Agusta. Jam'iyyar PDP na da 49, yayin da jam'iyyun APGA da ADC keda guda dai-dai. Kamar yadda jam'iyyar ta
Matasan na dauke da takardu da rubutattun sakonni da suka hada da "bamu yarda da yaran Saraki ba", "duk mai akidar sata ba zai zauna inuwa daya da Buhari ba", "Buhari muke kauna ya zarce har 2023". Akwai rashin jituwa tsakanin San
Da yake jawabi ga dumbin jama'a a yau, Lahadi, yayin taron bikin komawar sa APC, Shehu Tambuwal, ya bayyana cewar sun yanke shawarar komawa jam'iyyar ne saboda irin yadda take tafiyar da al'amuran gwamnati cikin gaskiya da rikon a
Da yake gabatar da sakamakon zaben a jiya, Asabar, a karamar hukumar Obudu, baturen zabe, Dakta Frankland Briyai, ya bayyana cewar an kada jimillar kuri’u 17,303 a zaben, an samu kuri’u 607 da suka lalace. Dakta Briyai ya yabawa m
Dan takarar Sanata na jam'iyyar APC a zaben maye gurbi da za'a gudanar a ranar Asabar a yankin Bauchi ta Kudu, Lawal Yahaya-Gumau yace muddin aka zabe shi, zai mayar da hankali ne wajen yiwa kundin tsarin mulki kwaskwarima don baw
A yayin da zaben 2019 ke karatawo, gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta fitar da wasu muhimman aiyuka shida da tayi a kowanne yankunan Najeriya da zasu kawo cigaba ga rayuwan al'ummar yankunan. Gwamnatin ta dauki alkawarin kawo c
An samu karancin fitowar masu kada kuri’a a zaben maye gurbin sanatan Bauchi ta kudu dake gudana a yau, Asabar, 11 ga watan Agusta a kananan hukumomi 7 na jihar ta Bauchi. A wani zagayen rangadi da wakilan jaridar Tribune suka gud
Sarkin garin Daura dake jihar Katsina, Alhaji Umar Faruk, ya bayyana godiyarsa ga mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinabjo, da cewar su na alfahari dangane da goyon bayan sa akan ɗan su, Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Da sanadin shafin jaridar Premium Times mun samu rahoton cewa, kungiyar kasashen turai watau EU (European Union), ta bayyana ra'ayin ta a ranar Alhamis ta yau dangane da mamayar da hukumar DSS ta kai farfajiyar majalisar tarayya.
Siyasar Najeriya
Samu kari