Da dumi dumi: Hukumar INEC ta kara wa’adin sati 2 don yin rajistan zabe
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, ta sanar da yi ma sabbin jam’iyyu guda 23 rajista, wanda hakan ya kawo adadin jam’iyyun siyasa a Najeriya zuwa casa’in da daya, kamar yadda gidan talabijin na Channels ta ruwaito.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito jam’yyun sun hada da:
The Advance Alliance Party AAP
Advanced Nigerian Democratic Party ANDP
African Action Congress AAC
KU KARANTA: Sarkin Musulmi ya bayyana babban musabbabin mutuwar aure a tsakanin Musulmi
Alliance for United Nigeria AUN
Alliance for Social Democrats ASD
Alliance National Party ANP
Alliance People Movement APM
Alternative Party of Nigeria APN
Change Nigeria Party CNP
Congress of Patriots COP
Shugaban INEC, Farfesa Mahmoud Yakubu ya bayyana sauran jam’iyyun da hukumar ta yi ma rajista kamar haka:
Liberation Movement LM
Movement for Restoration and Defence of Democracy MRDD
Nigeria Community Movement Party NCMP
Nigeria for Democracy NFD
Peoples coalition party PCP
Reform and Advancement Party RAP
Save Nigeria Congress SNC
United Patriots UP
United Peoples Congress UPC
We The People Nigeria WTPN
Yes Electorates Solidarity YES
Youth Party YP
Zenith Labour Party ZLP
Daga karshe, Farfesa Mahmoud ya sanar da karin wa’adin sati biyu don cigaba da aikin rajista masu zaben da hukumar ke yi a yanzu, wanda a baya ta sanar da ranar 17 ga watan Agusta a matsayin ranar rufe rajista.
Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
ko a http://twitter.com/naijcomhausa
KU LATSA: Hanyar sauko da sabuwar manhajar jaridar Legit.ng Hausa cikin sauki
Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng