Siyasar Najeriya
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Gafasa ya dade a majalisar ta Kano, inda har ya taba zama kaakakin majalisa a tsakanin shekarar 2007 zuwa 2011 zamanin wa’adin mulkin Gwamna Malam Ibrahim Shekarau na biyu.
Za ku ji cewa yayin da ake jira a jiran a ji labarin wadanda shugaban kasa Muhammadu Buhari zai nada a gwamnatinsa a karo na biyu, mun fara jin kishin-kishin din akwai Hadiman da ka iya yin tazarce.
Shugaban kasa Buhari ya nada Alkalai 5 a Kotun Koli jiya. Sashe na 230 na dokar kasa ta ba shi cikakken ikon wannan nadi.An nada Alkalan ne bayan ritayar tsohon CJN Onnoghen.
Gwamnonin sun gana ne a gidan gwamnatin jihar Kebbi dake Abuja domin tattauna wa a kan yadda zasu tabbatar da cewar 'yan takarar da jam'iyyar APC ta nuna ne suka samu nasara a zaben da za a yi a zauren majalisar wakilai da ta datt
Kwanaki kadan bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana mazauna garin Abuja a matsayin masharranta, saboda sun zabi babbar jam'iyyar adawa ta PDP a lokacin zaben da aka gabatar a shekarar 2019, mutanen garin Abujan sun yi...
Daga karshe, Shuugaba Muhammadu Buhari ya saka baki cikin rikicin da ke faruwa tsakanin gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II. An dade ana kira ga Shugaban kasar da dattijan arewa su sasant
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar zangon wa'adin mambobin majalisar dokokin jihar za kare a sati mai zuwa. Majalisar dokokin da zata karba daga hannun wannan na da mabobi 30; jam'iyyar PDP na da mambobi 14
Babban jigo na jam'iyya mai ci ta APC Mista Yekini Nabena, ya nemi shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya gaggauta shiga tsakanin rikicin Cif John Odigie-Oyegun, tsohon shugaban jam'iyyar da kuma shugaban ta na yanzu.
Sanata Kabiru Gaya, ya gargadi jam'iyya mai ci ta APC da ta kebance kujerar mataimakin shugaban majalisar dattawa zuwa yankin Arewa maso Yamma domin ramawa kura kyakkyawar aniyya na kuri'un da ta samu a yankin yayin babban zabe.
Siyasar Najeriya
Samu kari