Siyasar Najeriya

Kalau na ke - Buba Galadima ya aike wasika ga iyalan sa
Breaking
Kalau na ke - Buba Galadima ya aike wasika ga iyalan sa
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

A jiya ne iyalan Kakakin dan takarar shugabancin kasa na babban jam'iyyar adawa, Alhaji Buba Galadima sun ce sun samu wasika da aka ce wai shine ya rubuta daga wani wurin da bai bayyana ba. An dai ce wai jami'an rundunar farar hul

Kashim Shettima ya zama sanata
Kashim Shettima ya zama sanata
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta na Kasa INEC ta sanar da cewa Gwamna Kashim Shettima na jihar Borno na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na jihar Borno ne ya lashe zaben sanata na mazabar Borno ta Tsakiya. A yayin da ya ke ba