Siyasar Najeriya
Majiyar Legit.ng ta ruwaito a ranar 17 ga watan Janairun 2019 ne majalisar dokokin jahar Kebbi ta tantance Esther tare da amincewa da ita a matsayin Alkalin Alkalan jahar, amma gwamnan ya ki tabbatar da ita akan wannan mukami.
‘Dan takarar Jam’iyyar APP zai kai PDP kotu. Ma’ana PDP za ta koma gaban Kotu a Zamfara bayan nasarar da ta samu. Jam’iyyar adawa ta APP watau Action Peoples Party (APP) ce ta kai kara a kotun zaben.
Sauran manyan baki da suka hallarci taron sun hada da Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo da matarsa, Dolapo, Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan da Kakakin Majalisar Dokokin Tarayya, Femi Gbajabiamila.
A yau Laraba 12 ga watan Yuni ne 'yan Najeriya ke bukin tunawa da zabe mafi karbuwa ga al'umma a tarihin Najeriya. Tsohon shugaban mulkin soji, Ibrahim Babangida ne ya soke zaben na ranar 12 ga watan Yunin 1993 wanda marigayi Cif
“Tun da har kasar China da India da Indonesia suka samu cigaba, toh banga abinda zai hana Najeriya samun cigaban da take bukata ba, China da Indonesia sun samu cigaba ne a karkashin tsarin mulkin kama karya.
Wani ganau kan rasuwar marigayi MKO Abiola ya rasu ya bayyana yadda akwai yiwuwar ya mutu tun a gidan shugaban kasa kuma idan akwai yiwuwar ceto rayuwansa a wannan lokacin. A watan Yulin 1998 harkokin siyasar Najeriya na gudana ci
Za ku ji jerin shugabannin Majalisar Dattawan Najeriya daga 1960 zuwa yau. Ahmad Lawan shi ne na 12 a jeringiyar wadanda su ka rike majalisar kasar.
A yau da Femi Gbaja ya zama shugaban majalisa. Mun shiga tarihi inda za ku ji cewa Ibrahim Jalo Waziri shi ne wanda ya fi kowa dadewa a kan kujerar shugaban majalisar wakilai a Najeriya.
A yau Talata 11 ga watan Yuni ne Honarabul Femi Gbajabiamila ya yi nasara zama Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya ta 9 bayan ya doke Umar Bago da kuri'u 205 a zaben da aka gudanar. Ga wasu muhimman abubuwa biyar da ya dace ku sani
Siyasar Najeriya
Samu kari