Siyasar Najeriya
Yan siyasan Najeriya sun yi kaurin suna wajen daukar alkawaran da suka san ba za su cika ba a lokacin yakin neman zabe, ga uwa-uba mantuwa da zaran sun hau.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ja hankalin Musulmai a watan Ramadana cewa, kada su bari a yaudaresu a yi kokarin raba kawunansu da zantukan da basu dace ba.
Tsohon shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan ya bayyana cewa, bai kamata a ce kotu ke da hakkin tantance zabe ba, ya kamata kuri'ar talakawa ta tantance.
Gwamnan jihar Ribas ya gargadi 'yan siyasa da su daina yiwa talakawa alkawuran karya a yayin yakin neman zabe. Ya ce tuni talakawa sun gane kuma sun gaji da hak
Dattijo dan kasa, Alhaji Tanko Yakasai ya bayyana cewa, 'yan Najeriya sun tafka kuskure da suka zabi shugaba Muhammadu Buhari. Ba zai iya gyara Najeriya ba.
Tsohon ministan yada labarai, Farfesa Jerry Gana da wasu manyan jiga-jigan yan siyasar kasar sun samu karbuwa a jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party.
Rahoto ya nuna cewa rikici na neman kunno kai a cikin jam’iyyar APC reshen Zamfara; kan jita-jitar sauya shekar Gwamna Bello Matawalle gabannin zaben 2023.
Tsohon Ministan Labarai, Farfesa Jerry Gana da magoya bayansa a jiya Laraba, 7 ga watan Afrilu, sun sauya sheka zuwa babbar Jam’iyyar adawar kasar wato PDP.
Kungiyar dattawan arewa ta hannun shugabanta, Ango Abdullahi ta bayyana cewa arewa ba za ta yi amfani da kabila da addini ba wajen zaben shugabanni a 2023.
Siyasar Najeriya
Samu kari