Siyasar Najeriya
‘Yan majalisa a jihar ta Zamfara sun ce babu wani shiri na tsige mataimakin gwamnan jihar, Mahdi Aliyu Gusau, amma sun nace cewa dole ne ya bayyana a gabansu.
Mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Mahdi Aliyu Gusau, a ranar Alhamis, 29 ga watan Yuli, ya aika wasika ga majalisar dokokin jihar kan zargin shirin tsige shi.
Mahdi Aliyu Gusau ya koka kan yadda majalisar jihar Zamfara ke barazanar tsige shi daga mukaminsa na mataimakin gwamnan jihar ta Zamfara a yau Alhamis, 29.
Abuja - Sakataren kwamitin rikon kwarya na jam'iyya mai mulki, Sanata John James Akpanudoedehe, yace gwamana Buni zai cigaba da zama shugaban kwamitin riko.
Bishop din Katolika na Sakkwato kuma wanda ya kafa Cibiyar Kukah, Most Rev Matthew Kukah, ya bukaci ’yan Najeriya da su zabi ‘yan takara nagari a zaben 2023.
Wasu shugabannin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Filato suna zawarcin ganin gwamnan jihar Simon Lalong ya tsaya takarar shugaban kasa a 2023.
Gwmnan jihar Bayelsa, Douya Diri, ya nuna matuƙar bacin ransa ga yan majalisar zartarwar gwamnatinsa yayin taron su, yace ba zai lamurci fara siyasar wuri ba.
Femi Adesina, mai baiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara na musamman kan harkokin labarai, ya ce nan ba da jimawa ba wasu gwamnonin PDP za su dawo APC.
Jam’iyyar PDP ta dakatar da tsohon dan takararta na gwamna a jihar Neja, Alhaji Umar Nasko saboda zargin cin amana da yin ayyukan da suka saba wa jam'iyyar.
Siyasar Najeriya
Samu kari