Siyasar Najeriya
Shugaban Kwamitin Tsare-Tsaren Babban Taron Jam’iyyar APC (CECPC), Gwamna Mai Mala Buni ya tarbi mai sauya shekar a wani takaitaccen biki a birnin tarayya.
Jam’iyya mai mulki, All Progressive Congress na iya rasa zaben shugaban kasa na 2023 idan hasashen babban malamin addini, Primate Elijah Ayodele, ya wakana.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya ce yana goyon bayan watsa sakamakon zabe ta na’ura. Ya ce zai taimaka sosai wajen gudanar da sahihin zabe a kasar Najeriya.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun magantu kan halin da suka shiga yayin da wasu manyan jam'iyyar suka fice daga cikinta a jiya Talata. Sun ce kowa ya kwantar da hanka
A yayin wani taron gaggawa a ranar Talata, 3 ga watan Agusta, shugabancin Jam'iyyar PDP ta yi wa mambobin da abin ya shafa alkawari cewa za ta duba batutuwan.
Manyan jiga-jigan jam'iyyar PDP sun bayyana hakan ne a cikin wasiku daban-daban da suka aika wa sakataren jam'iyyar na kasa a ranar Talata, 3 ga watan Agusta.
Biyo bayan murabus da wasu mutum bakwai daga cikin jiga-jigan jam'iyyar PDP suka yi ranar Talata,PDP ta kira yaron gaggawa yanzun haka a Abuja kan lamarin.
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta (INEC), Attahiru Jega, ya bayyana dalilin da ya sa ya shiga PRP maimakon jam'iyyar APC mai mulki da PDP mai adawa.
Kungiyar MURIC ta ce yayin da ba ta adawa da Shugaban kasa kirista a Najeriya, ya zama dole Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) ta jira lokacin ta bayan 2023.
Siyasar Najeriya
Samu kari