Siyasar Najeriya
Ana tsaka da ruwan sama kamar da bakin kwarya a birnin tarayya Abuja, ana tantance masu neman takarar kujeran shugaban kasan Najeriya karkashin jam'iyyar People
Jama’a su na ci gaba da sukar jarumin kudu, Yul Edochie akan auren sirrin da ya yi da matarsa ta biyu ba tare da sanin matarsa ta farko ba, May Aligwe, wacce su
Yayin da kowace jam'iyya ke cigaba kokarin shirya wa babban zaɓen 2023 dake tafe, jam'iyyar APC ta rasa tsohon ɗan takarra gwamnanta a jihar Kwara, Alhaji Lawal
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi alkawarin kare kuru’un ‘yan Najeriya ta hanyar tabbatar da an yi zaben-gaskiya da gaskiya a shekarar 2023 da ke karatowa, D
Babban limamin gidan gwamnati, Sheikh Abdulwahid Sulaiman, a jiya ya bukaci Shugaba Muhammadu Buhari ya cigaba da jajircewa ya cigaba da sanya kasa a gaba ya ta
Wadanda suka saye fam din shiga takarar shugaban kasa za su bayyana a gaban David Mark da ‘Yan kwamitinsa yau Juma’a, 29 ga watan Afrilu 2022 a garin Abuja.
Gwamna Dave Umahi na jigar Ebonyi ya tabbatar wa duniya cewa ya cake miliyan N100m kuma ya karɓi Fom ɗin takarar shugaban ƙasa karkashin inuwar jam'iyyar APC.
Tawagar yan sanda sun kama dan takarar gwamna karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party a Jihar Rivers, Farah Dagogo a yammacin ranar Alhamis, rahoton The Pu
Yayin da zaben shugaban kasar Najeriya na 2023 ke kara matsowa, Kungiyar Harkokin Matasan Najeriya (YNNU) ta rubuta wasika ga tsohon shugaban kasar Najeriya, Go
Siyasar Najeriya
Samu kari