Siyasar Najeriya
Kwamred Olufemi Ajadi wanda yana harin kujerar shugaban kasa ya yi rajista da NNPP. Matashin ya bayyana cewa ya ga za a tafi da matasa a wannan jam’iyyar adawar
Tsofaffin ministocin PDP na kokarin ganin cewa yan takarar da suka cancanta ne suka fito domin tunkarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben 2023.
Fusatattun matasa sun yi ihu tare da fatattakar wani dan majalisar dokokin jihar Ondo, Honarabul Oluwole Emmanuel Ogunmolasuyi daga mazabarsa saboda gazawa.
Wani faifan sauti ya bayyana lokacin da wani dan majalisar tarayya na yiwa wani barazanar mutuwa. Wannan na zuwa ne gabanin taron zaben fidda gwanin jam'iyyar.
Youths Network for Nigeria Union ta bukaci Goodluck Jonathan ya koma APC. Matasa 20, 000 za su tare a ofishin Jonathan har sai ya yarda ya nemi takara a 2023.
Tsohon shugaban majalisar wakilan tarayyan Najeriya ya ayyana shiga tseren takarar shugaban ƙasa karkashin inuwar jam'iyyar APC a babban zaɓen 2023 dake tafe.
Gwamnan Ribas, Nyesom Wike, ya umarci yan sandan jiharsa su kama ɗan majalisar wakilan tarayya duk inda suka ganshi bisa zargin hayar yan daba da kai hari.
Hukumar NDLEA ta tura wasika ga shugaban jam'iyyar APC, ta nemi a fara yiwa 'yan takara daga jam'iyyar APC gwajin shan kwaya gabanin zaben fidda gwani da za ayi
Wasu gungun ‘yan bindiga sun kashe wani shugaban tsagin APC a jihar Bayelsa Sunday Frank-Oputu. Wannan na zuwa ne kwanaki bayan da ya kalubalanci APC a jihar.
Siyasar Najeriya
Samu kari