Siyasar Najeriya
Shugaban gwamnonin PDP, Aminu Tambuwal ya bayyana cewa Najeriya ba za ta iya jure wasu shekaru hudu a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ba.
Yayin da aka kammala zaben gwamna a jihar Anambra, jam'iyyar APC ta ce sam bata amince da sakamakon zaben ba. Saboda haka, ta bayyana cewa za ta shiga kotu.
Bayan saka ranar zaben sabbin shugabannin jam'iyyar APC na kasa, jiga-jigan jam'iyyar suna ta cece-kuce tare da maganganu kan watan Fabrairun da aka saka .
Wani dan Najeriya mazaunin kasar Poland ya yi fice a siyasar kasar, inda ya zama sanata na farko bakar fata a kasar. Ya bayyana burinsa na zama shugaban kasa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da gwamnonin jam'iyyar APC inda suka tantance ranar da za a yi taron gangamin jam'iyyar APC na kasa a shekara mai zuwa.
Gwamnonin jam'iyyar APC sun ce, shugaba Buhari zai fitar da ranar da jam'iyyar ta APC za ta tsayar da ranar yin taron ta na gangami na kasa a shekara mai zuwa
Jam'iyyar APGA ta kasa ta bayyana gaskiyar rahoton dake yawo cewa gwamnan jahar Anambra, Willie Obiano, da Farfesa Soludo zasu sauya sheka zuwa APC mai mulki.
Gwamnonin jam'iyyar APC mai mulki sun gana cikin gaggawa a babban birnin tarayya Abuja domin tattauna hanyoyin shawo kan matsalolin da suka addabi jam'iyya.
Minista. sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Farfesa Isa Ali.Ibrahim.Pantami, ya nesanta kansa da fastocin da ake taɗa wa na takarar shugaban kasa .
Siyasar Najeriya
Samu kari