Siyasar Najeriya
Wata kwamishina a jihar Zamfara ta hakura ta aje aikinta, ta kuma yanke shawarar komawa Imo domin a ba ta matsayin kwamishina a jihar. Ta bayyana dalilin haka.
Majalisar dokokin jihar Imo ta tsige wasu 'yan majalisu guda uku bayann da suka dauke kafa da halartar zaman majalisa ga kuma babban aiki a gabansu na gwamna.
Jam'iyyar APC ta samu babban koma baya musamman a jigar Akwa Ibom, inda jigon ta kuma ɗan uwa ga sakataren APC na ƙasa ya tabbatar da sauya shekarsa zuwa PDP.
‘Yan Majalisar Wakilai karkashin jam’iyyar PDP, a ranar Laraba ta wata takarda sun bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya falka don ceto ‘yan Najeriya ko kuma
Jami'iyyar APC mai mulkin ƙasar nan ta zabi ranakun 16 da 17 ga watanJanairu na shekara mai kamawa a matsayin lokacin da matan jam'iyya zasu gudanarda taron su
Jam'iyyar APC mai mulki ta sanar da irin matakan da ta ɗauka domin fara shirin tarban babban taronta na ƙasa wanda shirya gudanarwa a watan Fabrairun 2022.
Dan takarar APC a zaben gwamnan Anambra ya bayyana matsayarsa kan hukuncin kotu kan soke shi cikin masu takara a zaben gwamnan Anambra da ya gudana a jihar.
Wata kotu a babban birnin tarayya Abuja ta bayyana cewa, ta soke kasancewar dan takarar jam'iyyar APC a zaben da ya gudana a jihar Anambra. Kotun ta bayyana da
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa rikicin dake faruwa a APC reshen Kano ba sabon abu bane a siyasa, ba zai raba masa hankali ba
Siyasar Najeriya
Samu kari