Siyasar Najeriya
Tsohon gwamnan jihar Kano,Sanata Rabiu Musa Kwannkwaso, ya ce gwamnan jihar Kano,Abdullahi Ganduje, ya fadi zaben 2019 amma wasu masu iko ne suka manna wa Kano.
Karamin ministan ayyuka da gine-gine, Mu'azu Sambo, ya bayyana cewa masu sukar shugaban kasa Muhammadu Buhari ba za su gane cewa shi alheri bane sai ya sauka.
Matthew Hassan Kukah, bishop din cocin Katolikan shiyyar Sokoto ya ce ‘yan Najeriya su na tuna addini ne kadai lokacin zabe. A cewarsa duk wadanda su ke daukar
PDP a unguwar Adewole da ke karamar hukumar Ilorin West na jihar Kwara ta kori mambobin jam’iyyar hudu sannan ya dakatar da wasu biyar kan zargin cin amana.
Gwamnan Duoye Diri na jihar Bayelsa ya rantsar da matarsa, Patience Zuofa-Diri, da wasu masana shari'ar uku a matsayin alkalan babbar kotun jihar ta Bayelsa.
Dan takarar gwamna a karkashin jam’iyyar PDP a shekarar 2019, Hon Isa Kudan Ashiru ya ce shi ya samu nasara a zaben 2019 amma magudi aka tafka masa, amma zai ka
Limamai na addinin musulunci da na addinin kirista sun bayyana Ayom a matsayin wanda ya cancanta ya zama shugaban ƙasa a Najeriya bayan shugaba kasa Buhari.
Dan uwa ga tsohon gwamnan jihar Zamfara, ya koma tsagin gwamnan Bello Matawalle na jam'iyyar APC, ya kuma bayyana fatansa na sauya ra'ayin Abdul'aziz Yari.
Gwamnan jihar Kaduna ya kai ziyara masarautar Lere, inda ya ba da sadar sarauta ga sabon sarkin Lere. Gwamnan ya kuma yi jawabai har ya yiwa 'yan garin alkawari
Siyasar Najeriya
Samu kari