Siyasar Najeriya
Lauya mai rajin kae hakkin 'dan Adam, Pelumi Olajenbis, yace maye gurbin sunan Machina da na Ahmad Lawan ya fallasa goyon bayan rashinbin doka na jam'iyyar APC.
A ranar Lahadi ne wasu ‘yan daba suka far ma motar bas din da ke dauke da ma’aikatan ofishin gwamnan jihar Legas a tsakanin Ebute-Ero da Adeniji, na yankin Iga-
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, a ranar Lahadi ta yi martani kan wasu rahotanni a kafafen watsa labarai cewa dan takarar shugaban kasarta, Rabiu Kwankwaso,
Kungiyar masu ruwa da tsaki na APC ta nemi shugabancin jam'iyyar da Shugaba Buhari su tsayar da Gwamna Babagana Zulum a matsayin abokin takarar Tinubu a 2023.
Bayan INEC ta ayyana shi a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji ya saki jawabinsa godiya ga al'ummar jiharsa da suka zabe shi.
Magoya bayan sabon gwamnan jihar Ekiti, Abiodun Oyebanji na jam'iyyar APC sun fada tsananin murna, annashuwa tare da shagali a ranar Lahadi yayin da abokansa.
Jam’iyyar New Nigerians Peoples Party (NNPP) ta ce daga Rabiu Kwankwaso har Peter Obi na Labour Party suna iya amincewa da zama mataimakin shugaban kasa a 2023.
Bola Tinubu, 'dan takarar shugaban kasar jam'iyyar APC, ya kambama shugaban kasa Muhammadu Buhari kasancewarsa "tsakatsakiya" yayin zaben fidda gwanin jam'iyya.
APC ta ba INEC sunan Kabir Ibrahim Masari, amma da zarar a tsaida ‘dan takarar mataimakin shugaban kasa, za a maye gurbin na sa da Musulmi daga jihohin Arewa.
Siyasar Najeriya
Samu kari