Siyasar Najeriya
Shugaba Muhammadu Buhari ya umurci dukkan ministocinsa da ke son yin takara a zaben 2023 da ke tafe su mika takardan murabus dinsu kafin ko ranar Litinin 16 ga
Kano - Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya karbi Fom din takara kujerar Sanata na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta mazabar Kano North
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun shirya yin wani taro a wani zama na hadin gwiwa a Abuja gabanin babban taron kwamitin zartarwa na jam'iyyar na kasa a yau dinnan.
Kebbi - Antoni Janar na tarayya kuma dan takaran kujerar gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Malami, ya ce ta dalilinsa mutum sama da 500 sun zama miloniy a jihar.
Wani dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP, Mista Ayoola Falola, a ranar Talata ya garzaya wata babbar kotun tarayya da ke Ibadan, ta jihar Oyo.
Dan takarar gwamnan Kano, AA Zaura, ya amince da zaɓin gwamna Ganduje na Nasir Gawuna/Murtala Garo, ya ce zai nemi takarar Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya.
Majalisar NEC na PDP za ta yanke shawara a kan wuri da yadda za a shirya zaben tsaida gwani, inda za a kai kujerar shugaban kasa da batun Goodluck Jonathan.
Za a ji labari cewa tsohon mataimakin shugaban kasar nan, Namadi Sambo ya kawo dalilan da ya sa yake ganin ya kamata PDP ta ba Bukola Saraki tikiti a zaben 2023
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa ya tsayar da mataimakinsa, Nasiru Yusuf Gawuna, domin ya gaje shi a zabe mai zuwa saboda biyayyarsa
Siyasar Najeriya
Samu kari