Siyasar Najeriya
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya gana da gwamnonin PDP a Arewa maso Gabas da sauran jiga-jigan siyasar yankin na Arewa maso Gabas.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa ta fitar da sunayen yan takarar gwamna 17 da zasu fafata a zaɓen gwamnan jihar Kaduna 2023 ciki har da Uba Sani na APC.
Tsohon minsitan Buhari, kuma tsohon shugaban APC na kasa, Adams Oshiomole ya bayyana yadda gwamnoni ke taimakawa wajen dagula kasar nan a lokutan zabukan kasar.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya bayyana balo-balo cewa, mai amince da batun makaran ma'aikatan gwamnati a jiharsa ba, don haka ya fara daukar mataki.
Wani Lauya ya shigar da karar Mosunmola Sangodara a kotu, ana neman hana ta tsayawa takara a zaben 2023. Lauya ya bukaci a rusa takararta kan karyar satifiket.
Masu tsarin tawagar kamfen din kujerar shugabancin kasa na Tinubu da Shettima sun yi ganawar sirri a Abuja a ranar Talata da yammaci inda suka sake duba sunaye.
Kwamitin amintattun jam'iyyar PDP ta bayyana cewa, bai samo mafita kwakkwara zamansa da gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike ba, The Nation ta ruwaito a yammacin yau
A 2023, jam’iyyu 18 suka tsaida ‘yan takara 837 a zaben gwamnoni da za a gudanar a jihohi 28. APC za ta shiga zabe a Ogun ba tare da hamayya daga PDP da LP ba.
Darakta janar na kwamitin yaƙin neman zaɓe a jam'iyyar PDP kuma gwamnan Sakkwato, Aminu Tambuwal, yacw ranar Litinin jam'iyya zata kaɗa fara kamfe a birnin Uyo.
Siyasar Najeriya
Samu kari