Siyasar Najeriya
Akalla jihohi 17 ne cikin 28 za a iya samun tsaiko da zaben 'kare jini biri jini' a zaben 2023 mai zuwa kasancewar gwamnoni masu ci a jihohin ka iya aiki tukuru
Akalla kwanaki 177 ne suka rage a kada kuri'u, rahoton ya nuna cewa, akwai bukatar sanin inda kowane dan takara zai fi karf da maida hankali domin lashe zabe.
Kodinetan kamfen dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP ya kwanta dama bayan ;yar gajeriyar rashin lafiya da ya yi. Dangi sun bayyana kadan daga tarihinsa.
Gabannin 2023,. jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi babban kamu a jihar Zamfara inda mambobin Peoples Democratic Party (PDP) 1000 suka dawo cikinta.
Shugaban masu rinjaye a majalisar dokokin tarayya, Alhassan Ado Doguwa, yace dan takarar mataimakin gwamnan Kano na APC ya fi kaunar Atiku ya ci zaɓen 2023.
Tawagar yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP ya yi kira ga tsohon gwamnan jihar Anambra ya aje batun mafarkin lashe zaɓe, ya koma PDP su haɗa karfi.
Gabannin babban zaben 2023, manyan jiga-jigan jam'iyyar Peoples Democratic Party sun sa labule a jihar Bauchi domin tattauna batutuwan da suka addabi jam'iyyar.
Tsohuwar kwamishina a jihar Ribas kuma tsohuwar shugabar hukumar NDDC, Ibim Semenitari, ta tabbatar da shiga jam'iyyar PDP bayan watanni da fita jam'iyyar APC.
Babbar Kotun tarayya dake zama a Abuja ta tsige Manjo Al-Mustapha daga matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar AA, ta umarci INEC ta sauya sunaye.
Siyasar Najeriya
Samu kari