Siyasar Najeriya
A labarin da ke iso mu, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyara birnin Lafia a jihar Nasarawa domin bude wasu ayyukan da ya yi a jihar ta Arewa ta Tsakiya.
Da ya je kamfe a Ekiti, an ji labari Bola Tinubu ya bude baki, ya fallasa dalilin kirkiro wahalar man fetur da karancin Nairori, yana mai sukar Gwamnatin Buhari
A yayin da ake tunkarar babban zaben shekarar 2023, wasu jam'iyyun siyasa kimanin 10 sun mara wa Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP baya a Anambra
Wani gwamna a Najeriya ya samo adadi mai yawa na sabbin Naira, gwamna El-Rufai ne ya bayyana hakan a wata tattaunawa da aka hyi dashi game da sabbin Naira.
Labarin da muke samu a yanzu, an ce dan takarar gwamnan taraba da ya lashe zaben fidda gwani zai rike tutar jam'iyyar a zaben bana saboda an zaben shi ya kotu.
Nasir El-Rufai ya yi magana kan mutanen da ya ce su na yakar Bola Tinubu. Gwamnan mai shekaru 62 ya yi kaca-kaca da mutanen da ake yi wa kallon Dattawan Arewa
Manyan jihohi 5 mafi yawan masu rijistan zabe na iya yin tasiri sosai a wajen damammakin da Bola Tinubu, Atiku Abubakar da Peter Obi ke da shi a zabe mai zuwa.
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya ce karamar hukuma guda kacal a jihar sa za ta kawo kuri'un da zai mamaye jihar Anambra. Ya bayyana hakan ne a wata hira
Gwamnonin jam'iyyar APC mai ci sun ce babu ruwansu da halin da ake ciki, za su dauki mataki kan batun da ya shafi sabbin Naira, kuma zasu gana da Buhari a yau.
Siyasar Najeriya
Samu kari