Siyasar Najeriya
Shugaban kabilar Ijaw a Kudu maso Gabashin Najeriya ya ballo ruwa, ya bayyana kadan daga halin da ake ciki game da abokin takarar Atiku Abubakar, gwamna Okowa.
Fitacciyar jarumar Nollywood, Eniola Badmus ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya saboda wani hoton dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu da ta saki.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, dan takarar shugaban kasa Kwankwaso ya ce babu wanda zai iya hana dan takarar shugaban kasa a Najeriya sabbin Nairan nan.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Rabiu Kwankwaso ya ce sakamakon zaben shugaban kasa na 2023 zai bawa yan Najeriya mamaki
Tsohon ministan sufurin jiragen sama kuma daraktan midiya na kwamitin kamfen Bola Tinubu da Kashin Shettima ya yi zargi mai kama da na gwamna Malam El-rufai.
Mista Godwin Obaseki, gwamnan jihar Edo karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ya yi martani kan hukuncin kotun koli kan kalubalantar takararsa
Gwamnan jihar Kaduna ya bayyana cewa, dan takarar shugaban kasa na APC ne zai kawo sauyi mai ma'ana a shekarar nan idan aka zabe shi ya gaji Buhari. ga dalili.
Gwamnan PDP, Nyesom Wike ya sake jawo cece-kuce yayin da ya hana Atiku filin wasa domin gudanar da taron gangamin PDP da aka tsara yi a jihar a watan nann.
Wasu tsagerun 'yan daba da ake kyautata zaton na jam'iyyar PDP sun tsare dan takarar gwamnan APC a jihar Ribas, Tonye Cole, a matsayin garkuwa a garin Opoɓo.
Siyasar Najeriya
Samu kari