Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Kogi ya bayyana matsayarsa game da halin da ake ciki da yadda ake yada jita-jitan ya kaura daga layin Bola Ahmad Tinubu nan da zaben 2023 me zuwa.
Shugaban majalisar dattawna Najeriya, Sanata Ahmad Ibrahim Lawan, ya roki mazauna arewa maso gabashin Najeriya su saka wa Buhari bisa ceto su daga Boko Haram.
Shugaban Daar Communications kuma jigo a PDP ya ce a yankin Kudu maso kudu, an samu mutum miliyan bakwai masu katin zabe da suka dawo daga rakiyar jam’iyyar APC
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shilla jihar Legas domin kaddamar da wasu ayyukan da gwamna Sanwo-Olu ya yi a jihar sa da ke Kudu maso Yammacin Najeriya.
Jam'iyyar APC a jihar Kano ta ce ba za ta bari Kwankwaso ya tabuka komai a zaben 2023 da ke tafe nan kusa ba. Ta ce zai ci taliyar karshe nan kusa ba da dadewa.
Kotun ɗaukaka kara ta yanke hukunci kan zaben fidda ɗan takarar gwamnan APC a jihar Benuwai, ta umarci a canza zabe a kananan hukumomi 11 na jihar cikin 14.
Babban jigon PDP kuma tsohon minista, Osita Chidoka ya bayyana gasashensa kan yadda zaben shugaban kasan 2023 zai zo wa ɗan takarar jam'iyyar PDP, Atiku Abu
Shugabannin kwamitin yakin neman zaben Peter Obi na Labour Party a Kano da dan takarar gwamnan jam'iyyar sun kauracewa gangamin kamfen din jam'iyyar a jihar.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa tabbas ya ɗauki alkawarin inganta Najeriya da mutanen dake ciki amma iyakar karfinsa kagin hawa kan mulki.
Siyasar Najeriya
Samu kari