Siyasar Najeriya
Bayan kwanaki uku da kammala zabe, hukumar INEC ta bayyana sakamakon zaben mambobin majalisar dokokin jihar Edo, wacce jam'iyyar PDP take mulki, APC ta ci 8.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya nemu sahalewar majalisar dattawa wajen naɗa mambobin majalisar gudanarwa na hukumar ajiyar inshora ta ƙasa watau NDIC .
Masu zanga-zanga sun mamaye ofishin hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta a jihar Ogun kan ayyana Gwamna Dapo Abiodun a matsayin wanda ya yi nasara a zaben.
Sultan na Sakkwato kuma shugaban majalisar koli ta addinin musulunci, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya taya sabon angon Sakkwato, Ahmed Aliyu, murnar samun nasara.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana farin cikinsa da godiya ga magoya bayan da suka sake amince masa ya zarce, ya kuma yafe wa masu adawa da shi.
Sha’aban Sharada bai dauki siyasa da gaba ba, ta taya NNPP samun nasara. A nan aka ji wani ya ce Allah Sarki Sha'aban Sharada ya fadi zabe a watan Shaaban.
Mafi yawan jihohin da aka gudanar da zaben gwamna da yan majalisun jihohi sun san sabbin gwamnoninsu amma akwai wasu guda hudu da har yanzun ba'a kammala ba.
Orji Uzor Kalu, wanda ke wakiltar mazabar Abia North ya bayyana sha'awarsa na zama shugaban majalisar dattawa na majalisa zubi ta 10. Ya sanar da hakan ne a FCT
Gwamnan Kano sabo, Abba Gida-gida ya bayyana kadan daga abubuwan da ya shriya yiwa Kanawa a kwanaki 100 na farkon mulkinsa. Ya fadi tsarinsa gaba da dayan.
Siyasar Najeriya
Samu kari