Siyasar Najeriya
Hukumar zabe mai zaman kanta ta umarci a sake zaben fidda gwanin gwamna a jihar Abia bayan da dan takarar PDP Uche Ikonne ya kwanta dama a jiya Karaba da safe.
Sakataren tsare-tsare na jam'iyyar APC reshen jihar Adamawa, Mustapha Atiku Ribadu, ya bayyana cewa jam'iyyar APC ta yi babban rashi na fitar Jibrilla Bindow.
A farkon makon nan, Peter Obi ya shirya zama da ‘yan gudun hijira, mata da matasan Katsina, amma bai yiwu ba, Jam'iyyar LP ta fuskanci akwai matsalar tsaro.
Michael Achimugu ya yi bayanin irin alakarsa da ‘dan takaran PDP, Atiku Abubakar da ya tonawa asiri, yake cewa akwai wasu sirrin da Duniya ba ta san da su ba.
Idan Dan Nwanyanwu ya zama Shugaban Najeriya, farashin fetur zai ragu. ‘Dan takarar ya dauki alkawarin gina matatun man fetur tun a watanni shida na farko.
An ji labari ana zargin ko Asiwaju Bola Tinubu, ya ci zabe, ba shi zai yi mulki ba, mai dakinsa aka zaba. Naja’atu Muhammad na ganin ‘dan takaran bai da lafiya.
Jamiyyar All Progressive Congress, APC, a Jihar Imo ta dage kamfen, da wasu harkoki a kananan hukumomin jihar Imo don kisar gilla da yan bindiga suka yiwa Ohizu
Dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP ya rasa ransa bayan yin gajeriyar jinya a babban birnin tarayya Abuja. Ga abin da doka tace kan yadda za a maye gurbinsa.
Yanzu muke samun labarin mutuwar wani dan takarar gwamnan PDP kwanaki kadan kafin zaben 2023 da za a yi. Dansa ne ya sanar da mutuwarsa ga duniya a yau dinnan.
Siyasar Najeriya
Samu kari