Siyasar Najeriya
Kwamishinan kananan hukumomi na jihar Katsina, Yau Umar Gwajo-Gwajo, ya musanta jita-jutar da ake yaɗawa cewa Masari zai kwashi kuɗi son tarban shugaba Buhari.
Yayin da ya rage wata ɗaya gabanin babban zaben wannan shekarar, jam'iyyar APC a jihar Akwa Ibom ta sallami Ita Enang, daga inuwarta kan zargin zagon kasa.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya bayyana cewa yana tare da ɗan takarar gwamna, Sanatoci, majalisa tarayya da jiha amma ɗayan kam ba zai matsa wa kansa ba.
Babbar kotun tarayya ta kawo karshe shari'ar da aka jima ana tafkawa tsakanin jam'iyyar PDP, dan takararta gwamna a jihar Gombe da kuma Gwamna Inuwa Yahaya.
Dan takarar kujerar mamban majalisar wakilan tarayya na PDP a jihar Kuros Riba, Peter Akpanke, ya ce saboda siyasa ne ya sa aka ayyana nemansa ruwa a jallo.
Kotu sauraron kararrakin zabe da ke zama a jihar Osun ta bayyana cewa, za ta yanke hukuncin karshe kan zaben gwamnan jihar Osun a ranar 27 ga watan Janairu.
Dan takarar gwamnan Legas karkashin inuwar PDP, Abdulazeez ‘Jandor’ Adediran, ya karbi wasu manyan siyasa daga jam'iyyar SDP, sun ce shi dace ya karbi mulki.
Jam'iyyar NNPP ta samu mummunan raguwa yayin da ake kusantar zaben 2023. NNPP ta rasa mambobi sama da 170,000 a jihar Yobe da ke yankin Arewa maso Gabashi.
Jam’iyyar APC ta yi watsi da batun cewa arewa za ta yi zabe bisa la’akari da addini a zaben 2023 yayin da take martani ga furucin kakakin PDP, Dele Momodu.
Siyasar Najeriya
Samu kari