Siyasar Najeriya
Wasu yan bindiga sun farmaki ofishin Benjamin Kalu, mai magana da yawun majalisar wakilai a mazabarsa inda aka tsinci harsasai fiye da 100 bayan afkuwar abun.
Hon Francis Nwifuru, dan takarar Gwamnan Jihar Ebonyi a jam'iyyar APC a Jihar Ebonyi ya shawarci kabilar Ezza su jefa masa kuri'a idan ba haka za su yi nadama
Gwamnonin jam'iyyar All Progressives Congress, APC, uku ne suka yiwa Bola Tinubu rakiya zuwa ganin Shugaba Buhari bayan 'babatun' da yayi a Abeokuta wurin kamfe
Ana yaɗa labarun ƙarya akan Asiwaju Bola Tinubu. Hadiminsa ya karyata labaran da ake yadawa a kan cafke motocin kudi daga gidan shi a kan hanyar zuwansu banki.
Mai neman zama gwamnan jihar Legas a inuwar jam'iyyar PDP, Mista Jandor, ya gamu da illar yan daba yayin da ya je kamfe karamar hukumar Surulere ranar Jumu'a.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya daukarwa al'ummar Zamfara alkawarin cewa zai ba bangaren noma da hakar ma'adinai kulawa.
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya nemi shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya dage zuwansa Kano zuwa wani lokaci kan halin da mutane ke ciki.
Babbar Kotun tarayya mai zama a Abuja, ta yanke hukuncin kwace kujarar Sanata daga jihar Akwa Ibom sakamakon sauya sheka daga PDP a shekarar da ta gabata .
Yayin da babban zaɓe ke ta kara matsowa, jam'iyya mai kayan marmari ta kara yin rashi mai girma a jihar Bauchi, kanin ɗan takarar gwamna da wasu sun koma PDP.
Siyasar Najeriya
Samu kari