Siyasar Najeriya
Bayan samun labarin mutuwar dan takarar gwamna a jihar Abia, jam'iyyar PDP ta sanar da ranar da za ta sake yin zaben fidda gwani don maye gurbinsa a zaben bana.
Jam'iyyar Labour ta yi martani kan jita-jita da ke yawo na cewa dan takarar shugaban kasarta Mr Peter Obi yana shirin janye wa wani gabanin babban zaben 2023.
Phrank Shu'aibu, hadimin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, Atiku Abubakar yace, Bola Tinubu na APC ya san ba zai ci zabe ba
Gwamna Adeleke na jihar Osun ya magantu kan hukuncin kotun zabe da ta bawa Adegboyega Oyetola nasara yana mai cewa ba a ayi adalci ba kuma zai daukaka kara
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP ya kai ziyarar ban mamaki kudancin jihar Borno. Hotuna da bidiyo da suka fito sun nuna tarbar da aka masa.
Gwamnan APC a Arewacin Najeriya ya bayyana halin da ake ciki game da jita-jitan wasu gwamnoni na shirin cin dunduniyar Tinubu nan da zaben shugaba kasa na bana.
Asiwaju Ahmed Tinubu ya yi wasu babatu da ya je jihar Ogun, ‘Dan takaran na jam’iyyar PDP ya ce bai kamata ayi wasa da kalaman da Bola Tinubu ya yi a Ogun ba.
Dan takarar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bayyana shirinsa ga yan gudun Hijira idan har Allah ya ba shi mulki a zaben 2023.
Alhaji Aliyu Maina, 'dan takarar gwamnan jihar Adamawa a karkashin jam'iyyar NRM, ya kwanta dama ranar Laraba. Wannan na zuwa ne ana saura wata 1 zaben gwamna.
Siyasar Najeriya
Samu kari