Siyasar Najeriya
Yayin da abubuwa suke ƙara dagulewa jam'iyyar PDP, gwamnatin jihar Delta, ta tuge manyan hadiman siyasa shida daga muƙamansu kan rashin ɗa'a a bainar jama'a.
Zabbaben gwamnan jihar Katsina ya sha alwashin kawo karshen 'yan ta'adda a jihar ta hanyar amfani da fasahar zamani bayan ya shiga Ofis a watan Mayu, 2023.
Hadimin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, ya tabbatar da rahoton cewa karamin ministan albarkatun man Fetur, ya yi murabus somin neman takara.
Kwanaki kadan bayan PDP ta kawar da shugaban jam'iya na kasa, Iyorchia Ayu, LP a matakin gunduma ta kwaikwati abinda ya faru, ta dakatar da mista Julius Abure.
Dattawan arewa sunyi kira ga manyan yan siyasa da jam'iyyun siyasa a kasar da su janye daga yin kalamai masu cutarwa wanda ka iya zama barazana ga zaman lafiya.
Tsohon gwamnan jihar Kano ya bayyana cewa, ba zai sanya kansa a lamarin da ya shafi mulkin jihar ba a yanzu saboda wasu dalilai da ya bayyana a cikin jawabinsa.
'Yan sanda sun nade wani basaraken jihar Imo bayan da ya caccaki gwamna Hope Uzodinma yayin da ya soki gwamnan a cikin kafar sada zumunta wato ta WhatsApp.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, zababben shugaban kasa ya nemi Hukumar kula da kafafen watsa labarai a Najeriya, NBC, ta hukunta Channels TV don rashin kwabar Datti.
Zababben gwamnan jihar Kano ya bayyana daya daga kudurorinsa na tabbatar da tsarin birnin jihar Kano, inda yace duk wanda ke gini kan filin gwamnati ya dakata.
Siyasar Najeriya
Samu kari