Siyasar Najeriya
Kotun koli ya yi waje da bukatar tsohon ministan Buhari na neman hana Tinubu da Atiku yin takara a zaben da ya gabata. An bayyana yadda ta kaya a kotu yau.
Gwamnan Sakkwato mai jiran gado na jam'iyar APC, Ahmed Aliyu, ya ce yana bukatar haɗin kan kowace jam'iyya wajen dawo da jihar kan turba da ɗaga martabarta.
Jigon jam'iyyar APC Kayode ya bayyana cewa, ya kamata DSS ta himmantu tare da kama Atiku Abubakar da Peter Obi domin samun mafita ga wasu matsaloli a kasa.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya yi raddi kan masu cece-kuce kan naɗe-naɗen da yake yi a gwamnati watanni biyu gabanin wa'adinsa ya kare a kan mulki.
Kammala zaben gwamna a jihar Bauchi ya zo da tsaiko yayin da mambobin jam'iyyar APC ke neman a tsige shugabanta na jihar saboda wasu dalilai da suka gabatar.
Hukumar DSS ta samu shawari daga jam'iyyun siyasa na APC da PDP game da batun wasu 'yan siyasa da ke son kafa gwamnatin wucin gadi kafin rantsar da Tinubu.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa Allah kaɗai abin godiya bisa nasarar da jam'iyyarsa ta samu a babban zaɓdn da ya gabata kwanan nan.
Gwamnan jihar Ribas yana ganin akwai bukatar a samu shugabanci mai karfi yau a PDP. Nyesom Wike ya ce babu labarin N12.5bn da aka tara lokacin zaben shugabanni
Zababben gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta rage talauci a jihar zuwa kashe 50 ko 60 a cikin shekaru hudu na farkon mulkinsa
Siyasar Najeriya
Samu kari