Siyasar Najeriya
Dakuku Peterside, jigon APC a jihar Ribas, ya bayyana cewa Gwamna Wike bai da tasirin da zai iya taimakawa dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Ahmed Tinubu.
Reno Omokri, jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, kuma magoyin bayan Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasan PDP ya soki Obi ya kuma yaba wa Tinubu.
Yayin da ake yada yadda mataimakin gwamnan jihar Sokoto ya bar PDP, hadiminsa ya yi bayanin gaskiyar abin da ya faru, ya ce bai bar jam'iyyar PDP ta har yanzu.
Yan kwanaki kafin zaben ranar 25 ga watan Fabrairu, jam'iyyar APC mai mulki ta samu karuwa ta sabbin mambobi a jihar Kwara. Masu sauya shekar sun hada da mata.
Wasu matasa da ake zargin yan daban siyasa ne sun kai wa al'umma hari a kasuwar Wunti da ke jihar Bauchi a ranar Asabar bayan taron kamfen din jam'iyyar PDP
Kashim Shettima ya roki Daurawa su zabi Jam’iyyar APC a zabe mai zuwa da za ayi, ya ce idan APC ta sha kasa, mutanen Garin Daura sun ci amanar Muhammadu Buhari
'Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya sha alwashin tabbatar da dawowar zaman lafiya a Yobe idan an zabe shi. Zai bude iyakokin kasar.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa yana fatan a yi zaben 2023 kuma kada a samu dalilin daga shi saboda duniya duk Najeriya take kallo.
Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya ce ya san yadda zai gyara tattalin arzikin Najeriya idan an zabe shi.
Siyasar Najeriya
Samu kari