Siyasar Najeriya
Wani babban jigo labour Party, Ibrahim Abdulkareem, ya yi hasashen cewa Peter Obi zai samu tulin kuri'u daga arewacin Najeriya watakila fiye da kudu a zabe.
Gabannin babban zaben da za a yi a ranar 25 ga watan Fabrairu, babban jigon APC kuma tsohon kwamishina a jihar Ondo, Fasto Olusegun Aiyerin ya sauya sheka.
Dan takarar shugaban kasa a PDP ya bayyana yadda 'yan APC ke shirin kawo hanyar cutar da siyasarsa yayin da zaben 2023 ke kara gabatowa. Ya fadi dalilansa.
Magoya bayan jam'iyyar LP, a jihar Yobe ba su ji dadi ba sakamakon jira da suka yi don tarbar Peter Obi, dan takarar shugaban kasa da Baba-Ahmed amma basu zo ba
Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya yi ikirarin cewa wasu mutane makiya dimokradiyya ne ke son kawo rudani.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu da jam'iyyar All Progressives Congress, APC, jihar Legas sun dakatar da harkokin kamfen saboda karancin fetur da naira
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya sake sahale wa kwamitim kamfen shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP su yi amfani da babban filin kwallon Adokiye Amiesimaka.
Wasu miyagun yan bindiga sun sake kai hari gidan jami'in hulda da jama'a na gamayyar jam'iyyun siyasa kuma dan takarar PDP a 2023, Ikenga Ugochinyere, a Imo.
Kotun majistare dake zamanta a Fatakwal ta bada umurnin tsare magoya bayan Atiku a gidan yari har ranar 22 ga Maris. Ana tuhumarsu da yin taro ba bisa ka'ida ba
Siyasar Najeriya
Samu kari