Siyasar Najeriya
Ƙingiyar ƴan asalin jihar Ebonyi ta nemi gwamnan jihar na jam'iyyar APC, Francis Ogbonna Nwifiru da ya yi murabus daga muƙaminsa kan gaza taɓuka komai a jihar.
Yayin da ake tunkarar zaben gwamna a jihar Kogi ranar 11 ga watan Nuwamba, 2023, mambobin jam'iyyar PDP a yankin Kabba/Bunu sun sauya sheka zuwa APC mai mulki.
Wasu sun fara zanga-zanga a harabar majalisar jihar Nasarawa saboda zargin kakaba musu shugabannin da basa so kuma mutane ba sani ba, sun bayyana wanda suke so.
Bayan gwamna Yahaya Bello ya rushe majalisar dokokin Kogi tare da rantsar da sabuwa, mambobi sun zabi Yusuf Umar a matsayin sabon kakakin majalisar yau Talata.
Rikicin shugabanci ya ɓarke a majalisar dokokin jihar Nasarawa bayan zaɓar kakakin majalisa har guda biyu. Tsohon kakakin majalisar da wani daban ke ta fafatawa
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kano, ta fito ta yi martani kan zargin siyar da kadarorin gwamnati da tsohon gwamnan jihar, Ganduje ya yi.
Gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, ya shelanta rantsar da majalisar dokoki ta 7 ranar Talata, mambobi sun zabi sabon shugaban majalisa da mataimakinsa .
Tsohon ɗan takarar gwamnan jam'iyyar Peoples Democratoc Party (PDP) a jihar Ogun, Segun Showunmi, ya bayyana yadda ya tsallake rijiya da baya a hannun ƴan daba.
Shugaban majalisar dokokin jihar Legas, Mudashiru Ajayi Obasa, ya saƙe samun nasarar zama kakakin majalisar karo na uku kenan a jere tun nasara ta farko a 2015.
Siyasar Najeriya
Samu kari