2023: Sakamakon Zaben Gwamna Daga Kananan Hukumomin Jihar Ribas
- Jam'iyyar PDP ce a kan gaba bayan tattara sakamakon kananan hukumomi 23 da ke faɗin jihar Ribas
- Abinda ya rage kawai a halin yanzun INEC ta ayyana ɗan takarar PDP a matsayin wanda zai gaji gwamna Wike
- A ranar Asabar 18 ga watan Maris, 2023 aka gudanar da zaben gwamna a jihohin Najeeiya
Rivers - Kowane lokaci daga yanzun za'a iya ayyana ɗan takarar jam'iyyar PDP, Siminaliayi Fubara, a matsayin zababben gwamnan jihar Ribas.
Rahoton Vanguard ya nuna cewa PDP ta lashe baki ɗaya kananan hukumomin jihar guda 23 da hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC) ta sanar kawo yanzu.

Asali: Facebook
Abinda ya rage wa baturen zaɓen jihar, Farfesa Akpofure Rim-Rukeh, shi ne ya tattara alƙaluman zaben kana ya sanar da Fubara a matsayin gwamna mai jiran gado.
Legit.ng Hausa ta tattaro muku sakamakon zaben kowace ƙaramar hukuma kamar haka;
Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!
1. Karamar hukumar Tai
A: 34
APC: 295
LP: 13
PDP: 9276
SDP: 508
2. Karamar hukumar Opobo Nkoro
A: 16
APC: 1426
LP: 10
PDP: 11538
SDP: 159
3. Karamar hukumar Gokana
A: 74
APC: 7410
LP: 97
PDP: 17455
SDP: 13840
4. Karamar hukumar Ogu Balo
A: 121
APC: 1524
LP: 34
PDP: 7103
SDP: 310
5. Karamar Hukumar Eleme
A: 67
APC: 2662
LP: 544
PDP: 8414
SDP: 2251
6. Karamar hukumar Ikwerre
A: 138
APC: 7503
LP: 895
PDP: 13716
SDP: 1447
7. Karamar hukumar Oyigbo
A: 147
APC: 2793
LP: 2688
PDP: 9886
SDP: 796
8. Karamar hukumar Etche
A: 288
APC: 6408
LP: 552
PDP: 16043
SDP: 2586
9. Karamar hukumar Khana
A: 120
APC: 620
LP: 57
PDP: 9475
SDP: 5846
10. Karamar hukumar Bonny
A: 101
APC: 3285
LP: 1292
PDP: 8032
SDP: 559
11. Karamar hukumar Ahoad ta gabas
A: 155
APC: 22
LP: 219
PDP: 14408
SDP: 2077
12. Ƙaramar hukumar Omuma
A: 72
APC: 2127
LP: 52
PDP: 8760
SDP: 804
13. Karamar hukumar Okrika
A: 404
APC: 2719
LP: 231
PDP: 10342
SDP: 822
14. Ƙaramar hukumar Andoni
A: 266
APC: 3149
LP: 84
PDP: 8319
SDP: 1185
15. Karamar hukumar Abua Odual
A: 150
APC: 5738
LP: 391
PDP: 9763
SDP: 463
16. Karamar hukumar Emohua
A: 179
APC: 5916
LP: 505
PDP: 20600
SDP: 805
17. Karamar hukumar Ogba-Egbema-Ndoni
A: 1358
APC: 6811
LP: 1267
PDP: 17729
SDP: 3450
18. Karamar hukumar Obio Akpor
A: 674
APC: 7361
LP: 8262
PDP: 45065
SDP: 3056
19. Karamar hukumar birnin Patakwal
A: 981
APC: 8954
LP: 4660
PDP: 26892
SDP: 3974
20. Karamar hukumar Degema
A: 261
APC: 3107
LP: 102
PDP: 4437
SDP: 579
21. Karamar hukumar Akuku-Toru
A: 699
APC: 3724
LP: 61
PDP: 6273
SDP: 222
22. Karamar hukumar Asari-Toru
A: 334
APC: 4209
LP: 40
PDP: 12663
SDP: 179
23. Ahoada ta yamma
A: 516
APC: 4883
LP: 168
PDP: 6,425
SDP: 1,063
APC ta ci Borno
A wani labarin kuma Gwamna Babagana Zulum Ya Lashe Zaben Da Yake Neman Tazarce a Borno
Gwamna Babagana Zulum ya samu nasarar zarcewa kan madafun iko bayan INEC ta kammala tattara sakamako a hukumance.
Asali: Legit.ng