Siyasar Najeriya
Yadda sakamakon zaben gwamna ke fitowa daga jihar Gombe, da kuma dan takarar da ke kan gaba tsakanin Inuwa Yahaya da Muhammad Jibrin Dabarde na jam'iyyar PDP.
Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, na APC ya samu nasara kan babban abokin karawarsa na jam'iyyar PDP, Ladi Adebutu, a zaben gwamnan da aka kammala ranar Asabar.
A ranar 18 ga watan Maris ne aka yi zabukan gwamna a wasu jihohin Najeriya. A wanna shafin za mu rika kawo sakamako daga gunduma da kananan hukumomin Kwara.
Sakamakon zaben yan majalisar jihar Osun da aka gudanar ya nuna cewa jam'iyyar PDP ta yi galaba kan APC, ta ci yan majalisu 25 cikin 26 a majalisar dokoki.
Sakamakon zaben gwamna ya fara fitowa a hukumance daga jihohin Najeriya, musamman jihar Oyo da ke Kudu maso Yammacin Najeriya. Ga cikakken sakamakon a nan.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta samu mafi rinjayen kujeru a majalisar dokokin jihar Ekiti yayin zaben da aka yi a ranar Asabar, 18 ga watan Maris.
Rikici ya barke tsakanin wakilan jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, da na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a Ogun a cibiyar tattara kuri'un zabe
'Yan ta'addan ISWAP 60 ne aka hallaka a lokacin da suka kai mummunan hari a cibiyar tattara sakamakon zabe da ke jihar Borno a jiya Asabar da dare bayan zabe.
Hon.Ahmed Mirwa Lawan ya rasa kujerarsa, kakakin majalisar dokokin jihar Yobe ya sha kaye hannun dan shekara 35, shima kakakin majalisar Filato ya sha kaye.
Siyasar Najeriya
Samu kari