Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang ya fito ya yi magana kan shirin da ake zargin yana yi na ficewa daga PDP zuwa APC. Ya ce jita-jita ce kawai marar tushe.
Gwamnatin Tinubu ta fasa shirin azumi da addu’a don yunwa bayan suka daga jama’a kan dacewar shirin da halin da ƙasa ke ciki saboda wasu boyayyun dalilai.
Tsohon Ministan Matasa da Wasanni a Najeriya, Barista Solomon Dalung ya bayyana cewa yan siyasa dake komawa jam'iyyar APC na gujewa bincike ne kawai.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya sanya labule da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu tare da wasu tsofaffin gwamnonin PDP guda uku.
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya ya bayyana cikakken goyon bayansa ga shugaban kasa Tinubu a zaben 2027, yana mai cewa za su tsaya masa tsayin daka.
Fadar shugaban kasa ta fito ta yi martani kan kalaman da tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya yi a kan Shugaba Bola Tinubu. Ta yi masa raga-raga.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo, ya tunatar da 'yan Najeriya muhimmancin da ke cikin shiga siyasa. Ya ce akwai bukatar a shiga.
Tsohon babban jigo a jam'iyyar adawa ta LP, Kenneth Okonkwo, ya fito ya kwance dan takarar shugaban kasa na LP a zaben 2023, Peter Obi, zani a kasuwa.
Magoya bayan APC sun shirya gangami a Yola, babban birnin jihar Adamawa domin nuna goyon baya ga shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, sun karɓi masu sauya sheƙa.
Siyasar Najeriya
Samu kari