Siyasar Najeriya
Jam’iyyar PDP ta tsoma baki cikin rikicin siyasa da ke daukar sabon salo a jihar Ribas, inda ta gargadi shugabannin kananan hukumomi su zauna lafiya.
Gwamna Alia ya karɓi dubannin masu sauya sheka yayin da yake rangadin godiya ga mazauna jihar Benuwai da suka zaɓe shi a ranar 18 ga watan Maris, 2023.
Jam'iyyar NNPP mai kayan marmari ta caccaki APC mai mulkin ƙasar nan, ta ce jam'iyyar na kulla makircin yadda za ya ƙwace mulkin Kano daga hannun Gwamna mai ci.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Edo ta kori tsohon majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Oredo, Omorogbe Ogede-Ihama daga jam'iyyar bisa zargin cin dunduniya.
Masu buƙata ta musamman na jam'iyyar APC teshen Kudu maso Yamma sun kaiwa Tinubu ziyarar barka da Sallah, sun buƙaci ya naɗa sabon minista a ma'aikatar jin kai.
Jigon jam'iyyar NNPP a Najeriya, Buba Galadima ya ja kunnen Shugaba Bola Tinubu da ya yi hankali da shiga lamarin siyasar Kano ko ya lalata siyasarsa.
Yayin da rikici ya ƙara tsanani bayan naɗa sababbin shugabannin ƙananan hukumomi, jam'iyyar adawa APC a jihar Ribas ta bukaci a sanya dokar ta ɓaci.
Tsohon gwamnan Kano kuma jagoran Kwankwasiyya, Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya ce ga dukkan alamu maƙiyan Kano sun sake dawowa da wata manufa a rikicin sarauta.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya yi zargin cewa akwai shirin cafke magoya bayansa a jihar bayan sun fito sun nuna adawa da shugabannnin kananan hukumomi.
Siyasar Najeriya
Samu kari