Shugaban Sojojin Najeriya
Wasu mazauna yankunan sun kira wakilin The Cable da safiyar Talata inda suka bayyana damuwarsu akan yadda mayakan suke yawan taruwa a Gumsuri Litawa tun ana gob
Babban hafsin sojojin sama, CAS, Air Marshal Isiyaka Oladayo Amao, ya ce rundunarsa ba za ta bawa yan bindiga damar su rika kai hare-hare ba a Arewa maso Yamma
A jiya Juma'a, hafsoshin tsaro sun samu sabon umarni daga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan cewa su mitsike 'yan ta'addan ISWAP, makwafan Boko Haram a yanzu.
An saki sunan wadanda aka yi wa karin girman ne bayan majalisar kolin sojojin kasa, ruwa da sama ta yi taro da Ministan Tsaro, Manjo-Janar Bashir Magashi mai ri
A ranar Alhamis, Hedkwatar Tsaro ta shaida yadda rundunar sojin Najeriya ta samu nasarar halaka fiye da ‘yan ta’adda 72 a yankin arewa maso yamma da arewa ta ts
Rahotanni sun bayyana cewa a yau Laraba aka sallaci gawar tsohon shugaban rundunar sojin ƙasa, Janar Inuwa Wushishi, a babban masallacin Jumu'a na Sultan Bello.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya yi kura dakarun rundunar sojin ƙasar nan su kara zage dantse wajen fatattakar ayyukan ta'addanci a Najeriya ta kowane bangare
Tsohon Babban Hafsan Sojojin Kasa na Najeriya a zamanin jamhuriya ta biyu, Janar Mohammed Wushishi ya riga mu gidan gaskiya. Daily Trust ta rahoto cewa majiya d
Shugaban sojin kasa na Najeriya, Laftanal Janar Farouk Yahaya, ya umarci dakarun sojin Najeriya da su bindige 'yan bindiga, ku kawo min gawarsu da makamansu.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari