Shugaban Sojojin Najeriya
Za su maye gurbin tsofaffin hafsoshin tsaron da suka hada da Janar Abayomi ( shugaban rundunar tsaro); Laftanar Janar Tukur Buratai (Hafsan rundunar sojin kasa)
Cigaba da zaman Shugaban ‘Yan Sanda a ofis ya sa NBA ta shiga kotu da Buhari. Shugaban NBA ya ce sam ba za su amince da karin watanni 3 da aka yi wa IGP ba.
Mun ji cewa mayakan Boko Haram sun kafa sansani a Jihohin Adamawa da Yobe. Jami’an tsaro sun samu labari ‘Yan ta’adda sun fake a garuruwan yankin, su na barna.
‘Yan Majalisa za su tantance sababbin hafsoshin tsaron da Buhari ya nada. A baya, shugabannin Najeriya sun rika yin watsi da Majalisa wajen nada hafsun tsaro.
Shugaban kasa ya bukaci hafsun sojoji su murkushe ‘Yan ta’addan Boko Haram. Buhari da Minista sun bukaci a samu hadi-kai tsakanin dakarun sama da kuma na kasa.
Rundunar Sojojin Nigeria ta nada Mohammed Yerima a matsayin sabon direktan sashin hulda da jama'a, The Cable ta ruwaito.Yerima, mai mukamin Brigedier-Janar zai
Jami’an tsaro sun ce sun cafke wadanda ake zargi su na aikin saida makamai. kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kebbi, Adeleke Adeyunka-Bode yace za a kai su kotu.
Tsohon babban hafsan sojojin kasar Najeriya, Lt. Janar Tukur Buratai (mai murabus) ya danganta nadinsa a matsayin shugaban sojojin saboda kaunar da mahaifinsa k
Gwamna Bello Mohammed Matawalle ya kare matsayar Gwamnatin jihar Zamfara, ya ce a dalilin haka, yaron Buharin Daji da wasu ‘Yan bindiga za su sallama kansu.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari